Wap & Web Maker Tutorial
SEARCH
Hausa Online Qur an Translated
SURATUL BAQARAH (surah no-2)June 22, 2020admin1
Surah ta 2Ayah 1-29 1; A. L. M. 2; Wancan ne Littafi, babu shakka a cikinsa, shiriya ne ga masu takawa. 3; Wadanda suke yin imani game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azurta su suna ciyarwa. 4; Kuma wadanda suke yin imani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabaninka, kuma game da Lahira suna yin yakini. 5; Wadannan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma wadannan su ne masu cin nasara. 6; Lalle ne wadanda suka kafirta daidai ne a kansu, shin [...]
SURATUL FATIHAHJune 22, 2020admin0
Sura 1 1; Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai. 2; Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; 3; Mai rahama, Mai jin kai; 4; Mai nuna Mulkin Ranar Sakamako. 5; Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa. 6; Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. 7; Hanyar wadanda Ka yi wa ni´ima, ba wadanda aka yi wa fushi ba, kuma ba batattu ba. [...]
1
CATEGORIES
suratul baqarah
hausa qur an