Wap & Web Maker Tutorial
SEARCH
SURATUL FATIHAH - Hausa Qur an

SURATUL FATIHAH

June 22, 2020adminhausa qur an0


Sura 1
1; Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai.
2; Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;
3; Mai rahama, Mai jin kai;
4; Mai nuna Mulkin Ranar Sakamako.
5; Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.
6; Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.
7; Hanyar wadanda Ka yi wa ni´ima, ba wadanda aka yi wa fushi ba, kuma ba batattu ba.
0 COMMENTS
Be The First To Comment Here

Leave a Reply

Name:


Comment: